ylliX - Online Advertising Network Buhari ya umarci ministocin sa dasu fara shirya bayanan Mika Mulki - AMINCI HAUSA TV
NEWS

Buhari ya umarci ministocin sa dasu fara shirya bayanan Mika Mulki

Shugaban kasa Muhammad buhari ya bawa wasu ministocin sa umarnin fara shirye shiryen bayanai na Mika Mulki fa Wanda zai Sanu nasara a zabe Mai zuwa

Buhari Wanda ya kwashe shekaru takwas a kan karagar mulkin Nigeria dai zai saukar daga karagar Mulki biyo bayan kwashe shekaru a kan Mulki

A wani taro da aka gudanar a Abuja buhari ya bayyana cewa ya kyagu yaga wani haukan mulkin kasar Nan inda ya junjinawa kan sa kan cigaba da ya kawowa wannan kasar

Sai dai buharin na wannan magana be bayan da Al ummar kasar keta faman kuka tsadar rayuwa da Al ummar suka fama da shi

Haka Kuma rashin tsaro musamman yawan garkuwa da mutane da Ake yawon samu a kasar tun bayan karbar mulkin buharin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button