Nishadi

buzu dan iska : Kalli yadda yabawa matar SOJA maganin karfin Maza

Buzu Dan iska ya tarowa kan sa Dala ba gammo inda ya bawa matar wani SOJA maganin karfin Maza lamarin da ya jawo wani Abu. Ya faru tsakanin su

A wani bidiyon barkonci , Dan buzu ya bawa wata matar SOJA maganin karfin Maza don yasamu abunda yake Neman a gurin ta Wanda Kuma Hakan yasa yawo masa abubuwa da dama

Dam buzu dai yayi shuhura a wannan shekara a fajen iya barkonci inda ya samu shaidai jirmamawa daga dangarori da dama a fadin kannywood dama wasu kamfanini masu zaman kansu

Ya dai Kara sakin sabon bidiyon barkonci nasa ne a dandalin sa na YouTube Wanda ya ja hankalin masu kallo musamman son ganin karshen abunda ke iya faruwa a karshen bidiyon

Bidiyon dai ya samu taurari guda hudu Wanda Al umma suka bashi lamba daya a wannan satin a matsayin comedy mafi dadin kallo a wannan satin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button