Nishadi

casun murja , presdo da baba Ari ya dauki hnkali Hadi da janyo Cece kuce a kannywood

Casun murja , baba Ari da kuma presdo ya dauki hankali matukar Wanda suka gudanar a karshen satin daya gabata A wani shagali Mai ban mamaki da Kuma sha’awa,

manyan jaruman kannywood dama wasu shahararrun Yan TikTok Dake fadin Nigeria suka shirya a karshen satin daya gaba ta ya dauki hankali matuka https://youtu.be/UtqHnmPiIyk

Wannan dai ana ganin kamar wata hanya ce Wanda jaduman suka shigo da ita wacen Kara sheke ayar su ,

Dama Kuma an Dade ana zargin jaruman kannywood da dama kan shigo da wasu abubuwa Wanda ke Bata tarbiyya musamman ya’yan hausawa mata

Duk da ikirarin da jaruman na cewa tarbiyya suke koyar a masana’antar ta kannywood sai dai Kuma al umma da dama sun shaka shakku a Al amuran na masana’antar kannywood din ganin yadda jaruman suke abubuwan da basu dace ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button