CeCe Kuce ya barke kan batun janye wa Atiku Abubakar da akace Kwankwaso yayi

CeCe Kuce ya barke kan batun janye wa Atiku Abubakar da dan takarar shugaban kasa a kasar Kasashin jam’iyyar NNPP Rabiu Musa Kwankwaso yayi
Tun bayan fitar wani rahoto wanda ya nuna cewa tsohon gomnan Kano kuna É—an takarar shugaba kasa a karkashin jam’iyyar NNPP Kwankwaso ya janye wa Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP
Tuni dai shugaban jam’iyyar ta NNPP Farfesa Umar ya bayyanaa wanna magana a matsayin kanzan kure inda ya bayyana magana a matsayin karya
Rabiu Musa Kwankwaso wanda ya kasance tsohon gomnan jihar Kano na cigaba da shan zawarci daga jam’iyyu daban daban don a fadin kasa Nigeria
Sai dai kuma tsohon gomnan har zuwa yanzu na cigaba da zama wanda jam’iyyar NNPP ta tsayar a matsayin an takarar ta na shugaban cin kasa a zabe mai zuwa