Cece kucen yan Tiktok bayan kama murja kunya da yan sanda a jihar Kano sukayi

Ana cigaba da cece kuce akan kama fitacciyar yar Tiktok dinnan murja Ibrahim kunya da yan sanda a ajihar Kano sukayi
Yan Tiktok da dama dai ka cigaba da cece kuce kan kama murja kunya da yan sanda a jihar Kano suka bisa zargin ta da abubuwa daban daban
Murja kunya dai tun a shekarar da ta gabata ne dai yan sanda a jihar Kano suka sanya sunan ta a cikin jerin sunayen da gomnan Kano ya bada umarnin kamawa sai dai kuma sun bar jihar ta Kano bisa wasu dalilai na su
Wanna. Kamu da aka yiwa yar Tiktok din ,hankali ya zama abun fada a fadin kafar ta Tiktok inda suke cigaba da tofa albarkacin bakin su kan hakan
Tuni dai alkali ya sanya yan sanda da su aike ta murja zuwa asibiti don duna lafiyar kwakwalwar ta duba da yadda take wallafa abubuwa da dama a shafin ta na sada zumunta