Chanzin kudi ne ya jefa talakawa cikin masifah ; Kwankwaso yayiwa mutane kasa babban Albishir

Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar NNPP wacce ake yiwa lakabi da mai kayan marmari watoh sanata Rabiu Musa Kwankwaso yayiwa xaukacin al umma albishir matukar ya dane karagar mulki
Kwankwaso ya bayyana hakan ne a Abuja lokacin da yake tattaunawa na manema labarai inda ya bayyana cewa idan ya hau kan mulki al umma zasu cigaba da kashe tsohon kudin su har zuwa su lokacin da zasu sami isassun sabuwar takardar kudi
Wanna furicin ya biyo bayan wa’adin da gomnan babban bankin kasa CBN ya bayar na daina karbar tsohuwar takarda kudi a karshen watan da muke ciki
Chanzin kudi dai na cigaba da janyo wa shugaba kasa tare da gomnan babban banki cece kuce kan kin kara wa’adin daina karbar tsohuwar takarda kudi
Duk da cewa majalisar tarayya ta shiga cikin wanna lamari amma duk da hakan gomnan babban bankin kasa Godwin emefele ya bayyana cewa ba zasu kara wa’adin ba ,inda ya bawa al umma kasa hakuri da kuma sake jaddada musu cewa su mayar da tsohuwar takarda ta kudi zuwa bankuna su
N