Videos

Cikakken bidiyon daurin aure Abale , Ali Nuhu da sauran manyan jarumai sun halarta

Masha Allah cikakken bidiyo yadda daurin auren fitaccen jarumi masana’antar kannywood Daddy hikima wato Abale ya kasance

 

 

Amfani gudanar da daurin auren fitaccen jarumi masana’antar kannywood din a safiyar yau lamarin da ya sanya dubin zubar al umma halarta wajen aurin auren

 

 

 

Manya da kananan jarumai maza na masana’antar kannywood sun halarci gurin daurin auren wanda hakan ya sanya gurin yayi cikar kwari musamman lokacin da aka hango wasu manya jarumai , ga cikakken bidiyo

 

 

 

Al umma da dama na cigaba da aykewa jarumi sakon karta kwana inda suke taya shi murnar auren da yayi tare da yi masa addu’oin da dama ta zaman lafiya da zuri’a dayyiba

 

 

Wanna auren na jarumi Abale ya zama wani garkuwa ga sauran jarumai a masana’antar ta kannywood la’akari da yadda ake zargin su da cewa basason yin aure illa su ta lalawa wasu matan rayuwa

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button