NEWS

cikakken bidiyon kan yunkurin da gomnati keyi na kwace kamfanin siminti dongote

A wata sanarwa da aka fitar , an bayyana cewa gomnati na daf da kwace kamfanin fitaccen Dan kasuwan arewacin Nigeria Nan wato dangote

A wata sanarwa da akafitar a yammacin jiya an bayyana masana’antar dangoten Wanda aka sarrafa siminti a matsayin masana’anta wadda Bata cika ka’idodi ba inda akayi barazanar kwace kamfanin Baki daya

Wannan sanarwa dai ta fito ne daga gomnan jihar kogi ta hannun Mai magana da yawon jihar shine ya bayyana Hakan a yammacin jiya

Wannan sanarwa dai ya matukar girgiza Al umma musamman na arewacin Nigeria ganin yadda siminti ke yin matukar tsada a jihohin arewa sai Kuma gashi ana yunkurin Kara dakushe yawan sa a fadin Nigeria

Duk har yanzu gomnatin Bata bayyana laifin karar Wanda kamfanin dangoten yayi ba Hakan ya Saka shakku a zukatan Al umma na cewa gomnati tayi kokarin ganin ta kawo madadin kamfanin na dangote

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button