LABARAI/NEWS

Cikakken Bidiyon Pastor Mai Takalmin Mata: Ubangiji Ya Umarceni Insaka Takalmin Mata Domin Rage Raɗaɗi

Cikakken Bidiyon Pastor Mai Takalmin Mata: Ubangiji Ya Umarceni Insaka Takalmin Mata Domin Rage Raɗaɗi

Cikakken Bidiyon Pastor Mai Takalmin Mata: Ubangiji Ya Umarceni Insaka Takalmin Mata Domin Rage Raɗaɗi.

Wani Fasto Dan kasar Togo wanda duk wanda ya san shi ya san be sa wani takalmi sai takalman mata.

Limamin cocin yace, “Allah ne ya umarce shi da yin hakan, bayan ya shafe shekaru yana addu’ar samun maganin ciwon da ba zai iya jurewa ba”.

A cewar Faston;

“A daa ya kasance yana sanya takalman maza, amma sai dai hakan ya kara masa radadin ciwon.

Sai akayi masa Wahayi akan ya rinƙa sanya takalman mata hakan zai rage masa raɗaɗin, haka ko akayi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button