NEWS

Cikin kuka :wata budurwa ta kone takardun digirinta bayan shafe shekaru biyar ta Neman aiki

Wata budurwa ta kone kwalin digirinta bayan shafe sama da shekaru biyar ya na Neman aiki

Budurwar dai ta kone takardun makarantar ta ne bayan da ta nemi aiki sama da shekaru biyar Amma ba ta samu ba

Udurwar dai a wani fefan bidiyo da ta wallafa lokacin da ta ke kone takardun na ta dai Kuma cikin kuka ta bayyana bayyana ta matukar Shan wahala gurin yin karatun Amma Bata samu aiki Yi da tsahon shekaru biyar

Aikin Yi dai Musamman a Nigeria na da matukar wahala ganin yadda opar aikin ta zama sai Dan wane da wane ko Kuma Mai kudi

A wani bincike da aka gudanar sama da daliban da suka kammala makaranta dubu Dari biyu masu kwalin digirinwanda basu da aiki a Nigeria

Wannan kididdiga dai ta watan fabwari ta matuakr tayar da hankalin alumma biyo bayan yadda gomnati ke ta ikirarin cewa zasu Samar wa da Al umma aikin Yi yayi Neman zaben su

Matsalar tashin aikin Yi musamman ga matasa na daya daga cikin amnyan abubuwan da suke jawo yawaitar ayyukan ta’addaci da Kuma laifi biyo bayan kaso 70 na masu laifi duk matasa ne

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button