LABARAI/NEWS

Cikin Matsanancin fushi Aisha Humaira tayi zazzafan Martani gamasu cewa Abubakar Bashir Maishadda ya yaudareta ya auri wata daban

Cikin Matsanancin fushi Aisha Humaira tayi zazzafan Martani gamasu cewa Abubakar Bashir Maishadda ya yaudareta ya auri wata daban

Fitacciyar jarumar Kannywood Aisha Humaira tafito cikin fushi tayi zazzafan martani akan mutanen dasuke fadin cewar a Abubakar Bashir Maishadda ya yaudareta ya auri wata daban.

Idan bazaku mantaba a makon daya wuce dai akayi bikin Abubakar Bashir Maishadda da Amaryarsa Hassana Muhammad, saidai kasancewar saura mako daya da auren Abubakar Bashir Maishadda anga wasu hotunansa da Aisha Humaira mutane sunyi tunanin cewar ita zai aura.

Saidai wannan hotunan bana aure bane hotunane wanda akayisu sabida tallan wani shagon (shehu Dankwarai Investment) kuma acikin tallan an bukaci Aisha Humaira da Abubakar Bashir Maishadda sufito a matsayin mata da miji.

Haka zalika Aisha Humaira ta bayyana cewar Abubakar Bashir Maishadda bai yaudareta ba domin kuwa basu taba soyayya shida ita ba ta daukesa a matsayin abokine kawai haka shima ya dauketa gadai cikakken bidiyon jarumar.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Aminci Hausa Tv domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button