Latest Hausa Novels

Cikin Sa’o’i Shida Ɓera Yana Iya Yin Jima’i Sau 500

Cikin Sa’o’i Shida Ɓera Yana Iya Yin Jima’i Sau 500.

 

Satin su biyar da haihuwa, suke fara hayayyafa, sannan su cigaba da hayayyafar na tsawon shekara biyu. Matan suna haihuwa duk bayan sati uku, kuma suna haifar ‘ya’ya shida zuwa ashirin a lokaci guda. Cikin awanni shida kacal, beraye na iya kusanci sau ɗari biyar!

Ya alaƙar su take da mutane?

Akwai kusancin gaske a ƙwayoyin halitta, na Ɗan adam, da Bera.

Munaso muji ra’ayoyinku ta comment section, sannan muna Kira ayi Sharing zuwa ga Al-Umma don su amfana.

 

Muna farincikin kasancewa tare daku, mun Godeh

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button