Islamic Chemist

MAGANIN CIWON SANYI NA MATA DA WANDA MAZA SUKE DAUKA WAJEN SADUWA DA IYALAN SU

MAGANIN CIWON SANYI NA MATA DA WANDA MAZA SUKE DAUKA WAJEN SADUWA DA IYALAN SU,

ALAMOMIN MACE MEDAUKE DA SANYI

1. Jin Zafi Lokacin Jima i

2. Kaikayin Gaba

3. Fitar farin ruwa agaba

4. Gushewar Shaawa

5. Warin Gaba

6.ciwon mara

7.rikicewar AL Ada

ALAMOMIN SANYI NA MAZA

1. Kankancewar Gaba

2. Saurin Inzali

3. Kaikayin Matse matsi

4. Kaikayin Gaba

5. Gushewar Shaawa

6. Da Sauransu.

WATO ( INFECTIOS )

1- A samu namijin goro guda 5,

2- a samu citta mai ashar (mai yatsu) guda 4, ko 5

3- a samu tafarnuwa guda 3 a ko 4 ajajjaga su,

4- lemon tsami guda 5,

Sai ayanka su kanana Kuma a jajjaga su,

Shikuma lemon tsamin ayanka shi amatsa ruwan acikin tukuya Kuma ajefa bawon aciki atafasa su dukka da ruwa Lita 2 na mutum daya kawai.

Atace kafin asha, idan kuma babu dadin sha to azuba zuma idan za’asha dan yayi dandano,

Asha rabin kofi sau uku 3 a Rana na tsahon sati 2,

Insha Allah za’a samu nasara.

Kuma hadin yana maganin gonoria.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button