FadakarwaLABARAI/NEWS
DA ƊUMI ƊUMI: Garuwan da aka tabbatar da ganin jinjirin watan Ramadan a Najeriya.

DA DUMI-DUMIN SU!
Yanzu-yanzu mai martaba sarkin musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar ya tabbatar da ganin watan Azumin Ramadan.
Saboda haka gobe Assabar zata kasance daya ga watan Azumin Ramadan.
Ubangiji Allah ya ba mu alkairin da ke cikin sa.
DA ƊUMI ƊUMI: Garuwan da aka tabbatar da ganin jinjirin watan Ramadan a Najeriya.
•Bauchi
•Kaduna
•Azare
•Misau
•Numan
•Legas
•Abuja
•Maiduguri
•Bajoga
•Nafada
•Sokoto
Sarkin Musulmi ya sanar da ganin jinjirin Watan Ramadan, Gobe Asabar za a ɗauki Azumi.