LABARAI/NEWS

DA ƊUMI ƊUMI: KWAMITIN TANTANCE ‘YAN TAKARA NA APC YA HANA TINUBU YIN TAKARA

DA ƊUMI ƊUMI: KWAMITIN TANTANCE ‘YAN TAKARA NA APC YA HANA TINUBU YIN TAKARA

Kwamitin tantance ƴan takarar shugaban ƙasa na APC ya wancakalar da ƴan takara 10, yawancin su masu yawan shekaru, ciki har da jagoran ham’iyyar na kasa Bola Ahmad Tinubu.

Shugaban kwamitin, John Oyegun wanda tsohon ab@kin g@bar Tinubu ne a siyasance, ya ce Kwamitin ya zaftare duk wani ɗan takara mai yawan shekaru.

Ana kuma zargin Tinubu da yin karya a takardun shaidar karatu da kuma ainihin shekarunsa na haihuwa.

Yanzu ƴan takara 13 ne kacal za su fafata.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button