LABARAI/NEWS

Da Ɗumi Ɗumin sa Wani Sabon Atisayen Sojojin Nigeria Mai Suna Operation Mugun Bugu Ya Wuce Da Miyagu Da Dama

Da Ɗumi Ɗumin sa Wani Sabon Atisayen Sojojin Nigeria Mai Suna Operation Mugun Bugu Ya Wuce Da Miyagu Da Dama

Wani atisaye da Rundunar Sojin ƙasar nan take gudanarwa a yankin Arewa maso yammacin Najeriya na ci gaba da samun Nasara

 

 

An bayyana cewa Jami’an tsaro sun dagargaza maboyar Ɓarayin daji dake Gadar-Zaima da Daki Takwas a jihar Zamfara sun Kuma gano abubuwa da dama a yankin, an bayyana yankin a matsayin wata maboyar Ƴan Ta’adan da suke addabar Jihohin Zamfara, Niger, da kuma Kaduna.

Ko Jiya Juma’a Dakarun sun aika da wani ƙasurgumin ɗan ta’adar mai suna Dogo Mai Kasuwa Barzahu a jihar Kaduna.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button