LABARAI/NEWS
DA DUMI-DUMI: An Kada Hon Gudaji Kazaure, A Zaben Fidda Gwani

DA DUMI-DUMI: An Kada Hon Gudaji Kazaure, A Zaben Fidda Gwani Na Takarar Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Kazaure, Roni, Gwiwa Da ‘Yankwashi Dake Jihar Jigawa A Karkashin Jam’iyyar APC, Inda Arch Mukhtar Muhammad Zanna, Ya Lashe Zaben
Daga Comr Abba Sani Pantami






