LABARAI/NEWS
DA DUMI-DUMI | An watse baranbaran tsakanin gwamnonin jam’iyyar APC kan wanda zai yi takarar shugaban kasa a 2023,

DA DUMI-DUMI | An watse baranbaran tsakanin gwamnonin jam’iyyar APC kan wanda zai yi takarar shugaban kasa a 2023, inda gwamnonin Arewa suka ce dan takarar shugaban kasa daga yankin Kudu ba zai iya kada Atiku Abubakar ba, a don haka dole sai dai a bwa dan ƴankin Arewa takara.
A hannu guda kuma suma gwamnonin yankin Kudu sun ce ba su yarda ba.
Dahiru mukhtar