LABARAI/NEWS

Da Dumi Dumi: Yan Bindiga Sun Kaiwa Dan Majalisa Jihar Plateau Harin kwantar Bauna, Sun Kashe Shi Tare Da Shugaban Mata Ta Jam’iyar PDP

Da Dumi Dumi: Yan Bindiga Sun Kaiwa Dan Majalisa Jihar Plateau Harin kwantar Bauna, Sun Kashe Shi Tare Da Shugaban Mata Ta Jam’iyar PDP

Yan bindiga sun kaiwa sabon dan majalisar Jos harin kwantan bauna, Musa Agah wanda ke wakiltar arewacin jihar na Bassa.

Yan bindigar sun bude mai wuta ne a daren ranar talata yayin yake tafiya tare da direbansa da iyalansa da da kuma dakarunsa a jihar.

Inda direbansa yayi nasarar kubutar dasu amma duk da hakan sun kashe shi tare shugabar mata ta PDP dake yankin kuma sun bata motar sosai.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button