LABARAI/NEWS

Da Dumi-Dumin Sa = Shugaban masu kula da iyakokin ruwa yayin awon gaba da Triliyan Daya

Da Dumi-Dumin sa

Shugaban masu kula da iyakokin ruwa yayin awon gaba da Triliyan Daya

shugaban NIMASA, ma’ana “Drecotor of Nigerian Maritime Administration and safety Egency” ta Nijeriya, Wanda shugaba Muhammadu buhari ya nada, an samu wasu rahotonni da suke nuni da cewa yayi handama da babakere na naira tiriliyan daya da dubu Dari biyar.”

Biyo bayan wani bincike da hukumomin kungiyar yaki da cin hanci na kasar Amurka tayi, cikin asusun shi bahshir Jamoh din, bunciken ya tababtar da wdannan kazaman kudaden da aka tadda ciki shinfide.”

Jaridar Alfijir Hausa, ta samu nasarar bibiyar wannan babban lamarin, bayan da aka baiwa jaridar jadawalin ire-iren aringizon hadakar lambobin wasu asusun shi Jamoh din tare da suuran bayanansa, da babban bankin kasar amurka din ta bankado a domin tabbatar da hujjoji, duba ga yadda acan kasar Amurka din ya ajiye wadannan makudan kudaden.”

Bayanan asusun Jamoh din, da yayi amfani dasu na wurin wasa da hankalin gwamnati, a domin gujewa dayan bayanan asusun na shi da gwamnatin ta sansa da shi gasu nan I zuwa kasa.”

Madogara Jaridar Jaridar Alfijir Hausa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button