DA DUMI DUMIN SA SSS sun dira a CBN sun kuma mamaye ofishin Emefiele

DA DUMI DUMIN SA SSS sun dira a CBN sun kuma mamaye ofishin Emefiele
Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya SSS sun mamaye hedikwatar babban bankin Najeriya CBN inda suka kwace ofishin gwamnan babban bankin kasar Godwin Emefiele
a kwai wata jiƙaƙƙiya tsakanin jami’an SSS da Emefiele kan zargin tallafawa ta’addanci
A baya dai hukumar ta SSS ta nemi kotu ta bata izinin kama Emefiele amma ya fice daga kasar domin hutun shekara da zai kare a gobe 17 ga watan Janairu
Sai dai a watan Disamba ne babbar kotun birnin tarayya ta haramtawa SSS kama gayyata ko kuma tsare Emefiele
Amma kuma a yau dai jami’an SSS da suka isa hedikwatar ta CBN sun shigo da motoci kusan 20 dauke da jami’an tsaro Jami’an sun kuma hana duk ma’aikatan bankin shiga ofishin Emefiele
mai magana da yawun SSS har yanzu bai amsa sakon neman ba asi da yan jarida ke masa tambayoyi b