LABARAI/NEWS

DA DUMI-DUMINSA: An Yiwa Wani Matashi Yankan Rago Saboda Yin Batanci Ga Fiyayyen Hallita, Annabi Muhammad (SAW)

DA DUMI-DUMINSA: An Yiwa Wani Matashi Yankan Rago Saboda Yin Batanci Ga Fiyayyen Hallita, Annabi Muhammad (SAW)

Wani matashin tela daya bayyana goyon bayan sa ga wani dan siyasa da yayiwa Annabi Muhammad (SAW) batanci a kasar Indiya ya bakuncin Lahira.

Wasu masu kishin addinin islama ne dai suka yiwa Telan yankan rago.

Lamarin ya faru a Udaifur inda kuma suka dauki bidiyon irin kisan da sukawa telan.

Wanda suka yi kisan sun kuma nuna kansu inda sukace sune ke da alhakin kashe wanda yayi batancin.

‘Yar siyasar da ta yi wannan kalaman batancin dai tuni aka dakatar da ita.

Jimina hausa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button