Videos

Da dumi duminsa Jarumi Ali Nuhu ya haɗawa kannywood Dinner

Da dumi duminsa Jarumi Ali Nuhu ya haɗawa kannywood Dinner

Lallai Hausawa na cewa garin dadi na nesa ku kalla kuga yadda jarumi Ali Nuhu yayi wani abin bajinta wanda ya haɗawa kannywood wata liyafa wacce anyi matukar gidemai saboda yadda ya cire kashi yayi wannan abu wanda ba kowane zai iya ba

Anga fuskokin wasu da yawa daga cikin jarumai wanda kusan duk sun samu zuwa wannan waje domin yiwa jarukin kara wasu kuma sunje domin kwadayi wanda hakan duk dai ba wani abun laifi bane

Sunci naka kuma sun ture wanda babu wani wanda ya samu halartar wannan gurin Sannan aganshi a yunwace wanda an samu anci ansha wanda kusan babu wanda bai nuna farin cikinsa akan wannan abin ba

Sai dai liyafar ta dauko asali a wani shiri na jarumin mai suna alaka wanda shine babban abinda yasa ya haɗa wannan abun domin saka albarka da kuma tallan wannan shirin shine abinda yasa yayi wannan hidimar kuma hakika ya samu lada

Abin mamaki harda su saratu gidado wato daso da kuma jarumai irinsu Tahir fage dukan su dai sun samu zuwa wannan wajen

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button