LABARAI/NEWS

Da Dumi Duminsa Matashin da ya kashe matar babansa a unguwar rijiyar zaki ya shiga hannu

Da Dumi Duminsa Matashin da ya kashe matar babansa a unguwar rijiyar zaki ya shiga hannu

Da yammacin yau headquarter ‘yan sanda dake bompai tayi holen wani yaro dan shekara 20 me suna gaddafi wanda ake zargi da kashe matar baban sa me tsohon ciki da kanwarta jiya a unguwar rijiyar zaki dake birnin kano

Gaddafi yace yayi amfani da screwdriver ne wajen kashe matar baban nasa me suna rabi’atu me shekaru 24 inda yadinga caccaka mata a wuya da goshi har seda ta mutu

 

 

sannan ya dauko zanin atamfa ya shaqe kanwarta itama har seda tadena numfashi An kama Gaddafi awani kango yana shirin barin kano

 

mintuna kadan da kashe rabi’a matar babansa da kanwarta me shekara 8 a duniya duk ya kashe su Allah ya samu dace

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button