Da Dumi_Dumi yadda yan bindiga suka budewa yan sanda wuta

Yanda Yan bunduga suka budewa yan sanda wuta lokacin da suke paturo ya sanya shakku a zukatan al ummar
Yan bunduga sun budewa wasu yan sanda wuta lokacind da suke sintiri a kan titi lamarin da ya sanya tsoro a zuciyoyin mutane
Wannan dai ba shine karon farko da yan bindiga suka budewa yan sanda wuta ba harma da wasu lokutan rasa rayukan wasu jami’an
Matsalar tsaro dai na cigaba da lalacewa musamman a manyan hanyoyin shige da fice a jihohin arewacin najeriya
Wannan yasa al ummar yankunan da abun ta shafa ke cigaba da nuna rashin jin dadin kan yadda gomnati ke nuna halin ko in kula da rayukan su
Duk wannan na zuwa bayan da lamba dayan kasa ke bayyana cewa zai magance matsalar tsaro kafin ya sauka daga kan mulkin kasar a shekarar 2023