LABARAI/NEWS

DA DUMU-DUMU SA Yan Fansho a jihar Neja na ci gaba da nuna rashin jin dadin su kan yadda gwamnatin jihar ta rike musu hakkokin su

DA DUMU-DUMU SA Yan Fansho a jihar Neja na ci gaba da nuna rashin jin dadin su kan yadda gwamnatin jihar ta rike musu hakkokin su

 

A yau ma Yan Fanshon sun daidaici ranar gudanar da zaman majalisar zartarwar jihar inda suka yi tattaki zuwa gidan gwamnati dake Minna tare da yin zanga-zanga don isar da kirafe-korafen su

 

Suna yin haka ne ko Allah zai sa gwamnatin ta dubi lamarin su ta basu hakkokin su domin suna cikin wani hali na rashin ga kuma shekaru sun ja

 

A yanzu haka sun yi cirko-cirko a kofar gidan gwamnatin inda suka yi Sallah raka’a biyu domin kai karan gwamnatin wurin Allah

Wanda suna ganin hakan ina sha Allahu zasu sami biyan buƙatar su daga gurin gwamnatin jihar

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button