Videos

Da kudinka zakaji dadin Duniya inji jaruma Rahama Sadau

Jaruma Rahama sadau wacce ita kadai jarumar da take iya kashe kodadenta domin shakatawa da kuma bude a kasashen turawa da larabawa banda wannan jarumar babu wata jaruma da zata daga hannun tace tanayin wannan abubuwan

Ta fadi wannan maganar inda tace idan kana da kukadenka babu irin dadin da bazakaji ba a wannan duniyar kuma haka zancen ta yake kowa ya shaida wannan maganar

Anga hotonta acikin wani dankareran jirgi wanda ake zargin achan kasar Dubai tunda tuk bayan sallah jarumar tare da yan gidansu suna chan wanda har yanzu basu dawo kasa Nigeria wanda suka dauki dama da wata daya suna chan abinsu

Hakika wannan jarumar tana mure kudun inda takecin duniyar ta da tsinke wanda ba kowace jaruma ce zata iya biye mata ba wajen kashe kashen kudade

Tundai farkon samun kudin jarumar shine lokacin da aka fara haskata a finafinan india shekkenan sanadiyar daukakarta da kuma shahara wanda da haka ta kere duk wata jaruma a masana’antar kannywood

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button