LABARAI/NEWS
Daga Karshe Dai Dokar Takaita Cire Kudi a Najeriya Ta Fara Aiki a ranar Litinin

Daga Karshe Dai Dokar Takaita Cire Kudi a Najeriya Ta Fara Aiki a ranar Litinin
Babban bankin Najeriya ya sanya sabbin dokoki da ke alaka da cire kudi a fadin kasar nan saboda wasu dalilai
A yau ne dokar takaita cire kudi ta fara aiki a Najeriya kana an umarci bankuna su fara ba da sabbin Naira a injunan ATM
CBN ya sauya fasalin Naira ya bayyana dalili tare da kawo sabbin dokokin da za su tafiyar da sabbin kudin da aka kirkira
Najeriya A yau ranar Litinin 9 ga watan Janairun 2023 ne sabuwar dokar takaita cire kudi ta fara aiki a Najeriya tun bayan da aka bayyana sanya ta a shekarar da ta gabata