Videos

Daga karshe Maryam Yahaya ta Amince zata Hadu da masoyinta wanda akayiwa fyade akanta

Daga karshe Maryam Yahaya ta Amince zata Hadu da masoyinta wanda akayi fyade akanta

Jaruma Maryam Yahaya taji koken mutane akan rashin bawa wannan maasoyin nan nata dama domin su hadu inda a yanzu tace zata hadu dashi kuma ta rarrasheshj domin irin cin amanar da akayi masa akan wannan jarumar kuma tayi alkawari share masa hawaye

Hakika an yabawa wannan jarimar domin abinda batayi ne a baya yanzu ta dauko himma zata fara yi wanda kuma hakan ba cigaban kowa bane illa nata achan baya jarumar bata kula da duk wani wanda ta nuna mata kauna amma yanzu ta fara kulawa da masoya

Wannan matashin daya taso tun daga jihar Adamawa domin saduwa da Maryam Yahaya sai dai kuma yayi rashin Sa’a ya hadu da wata mata yar damfara inda ta ajjiyeshi a gida ta dinga yi masa wasu abubuwa wanda hakan yaja masa nakasu

Yanzu dai komai yazo karshe inda ta amsa cewa zata hadu dashi kuma zata rarasheshi akan wannan abunda akayi masa na rashin jin dadi wannan abun lallai masoyanta sunji dadin wannan abu

Yanzu dai ana ganin kamar jarumar ta fara gyara wasu halayen nata saboda abaya an samu wanda yasha fiya fiya akanta amma bata nuna halin ko in kula ba akasa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button