LABARAI/NEWS

Daga Wasa Rigima Ta Barke Tsakanin Mai Shadda Da Umar M Sharif A Dubai

Producer Abubakar Bashir Mai Shadda Wanda Tayi Aure Kwanan nan Inda Ya Auri Tsaleliyar Budurwa Wadda Kuma Ganin Haka Ne Yasa Mutane Suke Yima M Sharif Wasa Suke Ce masa Besty Inda Kuma Yake Karbar Wasan.

Bayan Auren Da Kwana Kadan Jaruman Kannywood Sun Tafi Kasar Dubai Domin Suyi Yawon Bude Ido Acan Da Kuma Wata Tattaunawa Ta Musamman A Candin.

wanda Kuma Tafiyar Ta Haɗa Da Bashir Mai Shadda Tare Da Matar Sa Sannan Kuma Da Umar M Sharif Wanda Yake Besty.

Yau Kwatsam Saiga Hassan Gigs Ya Dora Wadi Gajeren Video inda bashir mai Shaddan Suke Rikici Da M Sharif Akan Matar Sa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button