ylliX - Online Advertising Network Dalilin da ya sa na Daina rubuta fim din LABARINA cewa Ibrahim birniwa - AMINCI HAUSA TV
NEWS

Dalilin da ya sa na Daina rubuta fim din LABARINA cewa Ibrahim birniwa

Birniwa ya bayyana dalilin da ya sa shi Daina rubuta Shirin Nan Mai dogon zango watoh labarina Wanda Tashar arewa 24 take haskawa

Birniwa a wata tattaunawa da yayi da gidan jarida na BBC ta bayyana dalilin sa da Kuma abubuwan da suka faru har ya bar rubutu ta Shirin labarina

Shirin labarina dai na daya daga cikin manyan shirye shiryen arewa 24 Wanda yake da matukar farin jini da Kuma samun ma kalla

Shirin Wanda kamfanin Saira movie yake daukar dauyi kawo muku Kuma yasamu Mai Bada umarni wato malam Aminu Saira

Birniwa ya bayyana cewa matsalar da aka samu da shi da Mai malam Aminu Saira ce tasa shi Daina rubuta labarin

Birniwa ya dai bayyana rsamin Alaqa tsakanin sa da Mai Shirin shine ainihin abunda ya sa shi barin rubuta labarin, sai dai Bai bayana abunda ya faru ba kawaii dai yace matsala suka samu da daracta Aminu Saira

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button