Videos

Dan Madara yayiwa Safara’u wa’azi

Dan madara yayiwa safara’u wa’azi /Adam a samu mai irin acting dinsa ku duba ku gani

Matashin dan tiktok wanda ake kira da suna Dan masara yace wannan abinda safara’u take yi yace wannan abin yayi yawa saboda acikin hausawa take sam be kamata takeyin irin wannan abubuwan ba

Hakika matashin ya bawa mutane mamaki duk da wasu nayi masa kallon kamar marar hankali saboda shaye shaye da yake yi amma wannan karan yazo da abin mamaki inda yayiwa safara’u wankin babban bargo

Yace yanzu abinda safara’u takewa koda ta shiryu idan tayi aure ta hayayyafa bazata so ƴaƴanta suga irin wannan abubuwan data aikata a baya ba ace wannan mahaifiyar kuce take rawa acikin mutane sam wannan abun bazaiyi kyau ba

Yace acire soyayya a fada wannan matashiyar gaskiya domin wallahi akwai ranar da zatayi dana sani kuma wannan danasanin bazarayi mata amfani ba saboda ta gama jin kunya a idon duniya

Daga karshe yace babban burinsa shine ace yau safara’u ta shiryau ta daina duk irin wa’yannan abubuwan da tajeyi acikin waka kuma ta baro wajen su 442 ta dawo gida tayi aure kamar yadda kowa wacce mace takeyi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button