Dan ta’adda ya Kashe babban Jami’in Soja a Makarantar Horas dasu na NDA Kaduna

Dan ta’adda ya Kashe babban Jami’in Soja a Makarantar Horas dasu na NDA Kaduna
Kwamanda Yan ta’adda Mai Suna Boderi Isiya bayan kamashi da Rundunar Sojojin Nijeriya Sukayi. Bisani ake tsare da shi a babban barikin na NDA Kaduna
Kamandan Yan Ta’addan ya Samu damar Kashe Babban Jami’in Sojanne Kafin ya Arcewa daga barikin, bayan yin Nasarar Cafke Shi Dan Ta’addanne a A Karamar Hukumar Chikun Dake Jihar Kaduna
Mai bada Shawara Kan Harkan yada Labarai na Jihar Kaduna Samuel Aruwan, Shine ya bada Sanarwa Kashe Babban Jami’in Sojan Dake NDA Kaduna a ranar Lahadin bisani yake tabbataewa da Gwamnatin Jihar Kaduna
wannan babban ta’adin da Kwamandan Yan ta’adda Boderi Isiya ya kaddamar Kana Kuma Ya Tsere daga inda ake tsare da Shi domin ci gaba da aiwatar da kwarya kwaryan bincike