Videos

Darakta Aminu s Bono yayi maratani Tare da bqyani ga masu cewa anyi cuta a wajen rabon mutocin jagaba

Darakta Aminu s Bono yayi maratani Tare da bqyani ga masu cewa anyi cuta a wajen rabon mutocin jagaba

Wani darakta a kannywood yayi martani ga wasu mutane wanda suke ganin cewa kamar mawaki rarara yayi rashin adalci yayin raba motocin da yasa gasa akan wakar jagaba wanda yayi alƙawarin mota da kuma wayoyin hannu masu matukar tsada

Yayin wannan rabon dai ana ganin kamar bafa wa’yanda suka cancanta aka bawa ba saboda anga fuskokin wasu wanda kwata kwata ma ba’a ga fuskokin lokacin da suke sakin wannan bidiyo ba a shafin sada zumunta na tiktok da sauran su

Jarumin yace duk wanda yace anyi cuta a wannan wajen toba kowa bane illa dan hassada da kuma hada husuma acikin al’umma inda yace zama su saka ido ga masu fadar irin wannan

Sannan kuma ta bangaren mutane suma sukan sukar wannan daraktan da cewa shima ba wani abu bane yasashi fadar haka ba Illa son kai da kuma maula ga mawaki rarara

Lallai akwai lauje cikin nadi a wannan rabon na mitoci wanda aji daga bakin wa’yanda suka fara cin wannan gasar amma ba’a ga fiskarsu acikin wanda suka samu Wannan kyautar ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button