LABARAI/NEWS

Diamond Ɗin Naira Miliyan Dubu Shidda Na Saidawa Ga Mai Buƙata A Birnin New York Na Ƙasar Amurka

Diamond Ɗin Naira Miliyan Dubu Shidda Na Saidawa Ga Mai Buƙata A Birnin New York Na Ƙasar Amurka

Wannan Diamond din yana daya daga cikin Lu’ulu’un da ya fi kowane girma a fadin duniya, wanda aka gyara kuma ba a yi masa mis ba.

Kudinsa ya kai dalar Amurka miliyan 15 (kimanin naira biliyan 6 da rabi kenan) yayin da nauyinsa ya kai Carats 303.10.

An baje-kolinsa ne tsakanin ranakun Litinin zuwa Larabar da suka wuce a birnin Dubai.

Kuma za a sayar da shi ga mai bukata a ranar 7 ga watan Disamba mai zuwa a birnin New York a kasar Amurka.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button