Daga Malaman mu

dole tasa sheike Abdullah gadan kaya Yi magana ganin yadda suke rawa a tsakiyar mutane suna rungumar mata

Sheike Abdullah gadan kaya da Kuma sheike Adam Abdullah sun Kara dirarwa masu yin rawa a wajen maulidi da zammar nuna soyayyar su ga shugaban halitta Annabi Muhammad s a w

Malamai da dama dai Musamman malaman izala suna cigaba da kira ga masu wata dabi’a yin rawa a wajen maulidi dama masu yin rawar a ko Ina

A wani aji da ya gudana malam Abdullahi gadan kaya ya bayyanan yadda illar yin rawa musamman a wajen da Ake ikirarin cewa don Annabi Ake shirya wannan taro ,ga dai bidiyon maganar da malam Abdullahi yayi

Wannan watan Mai dunbin albarka dai wato watan Rabi’ul auwal Wanda a cikin sa ne aka haifi fiyayyen halitta Annabi Muhammad s a w Wanda Hakan yasa watan ya zama watan nuna farin cikin ga duk wani musulmi

Al umma da dama dai suna da yadda suke nuna farin cikin su inda wasu suke nuna farin cikin su ta hanyar yin maulidi wasu kuwa suke nuna farin cikin su ta hanyar yiwa Annabi salati da Kuma yin azumi

Duk sai hanyar da mutane ya dauka babu laifi sai dai Kuma a kyauta Niya don Kuma a nan ne mutane da dama suke samun matsala

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button