Latest Hausa Novels

DON MAGANCE MATSALAR SAURIN KAWOWA LOKACIN JIMA’I GA MAZA:

DON MAGANCE MATSALAR SAURIN KAWOWA LOKACIN JIMA’I GA MAZA:

Akwai mazan dake saurin kawowa lokacin da suke jima’i, to irin wadannan mutane kayansu ya tsinke agindin kaba, don akwai maganin mai inganci sosai akan wannan matsalar.

YANDA ZA’A HADA MAGANIN:

Asamu sassaken icen turare wasu sunace masa dogon yaro ko zaiti ko Malli, adafa da jar kanwa kadan arika sha.

   YANDA ZA'A SHA
          

Asha kofi daya na maganin sau biyu arana zuwa kwana bakwai.

kai da wannan matsalar kunyi hannun riga, in sha’Allahu sai dai kabawa wani labari da yardar Allah.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button