LABARAI/NEWS

DSS ta kama Yan boko haram da kayan hada bama-bamai a za su shiga kano

DSS ta kama Yan boko haram da kayan hada bama-bamai a za su shiga kano

Daga Barrister Nuraddeen Isma’eel

Rundunar jam’ian farin kaya na DSS reshen jihar kano, tayi nasarar kama mayaka boko haram 2 cikin mota, tare da kyaiyakin hada bama-bamai a hanyarsu ta dab da shiga garin kano.”

DSS din ta kama su mayaka boko haram dinne, da muggan makamai da suka hada bindigu AK47 biyo bayan wasu kayaiyaki na hada bama-bamai.”

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button