ylliX - Online Advertising Network Dubaita dakatar da bawa yan Nigeria bizar shiga kasar ta sakamakon matsalar diplomasiya - AMINCI HAUSA TV
NEWS

Dubaita dakatar da bawa yan Nigeria bizar shiga kasar ta sakamakon matsalar diplomasiya

Kasar Dubai ta dakatar da Daina bawa Yan Nigeria biza sakamakon matsalar diplomasiya datake cigaba da faruwa a tsakanin kasashen biyu na duniya

Dubai Wanda ta kasance haddiyar daular larabawa ta haramtawa Yan Nigeria juwa kasar tasu ne biyu bayan yadda alaqar diplomasiya tayi tsami a tsakanin su

Yan Nigeria dai sama da mutane dubu biyu ne suka nemi kasar ta Dubai da ta lamin ce su zuwa kasar tasu inda kasar ta Dubai taki amincewa sakamakon matsalar ta diplomasiya

Dubai dai na daya daga cikin kasashen duniya mafi kayatarwa da Kuma kyahu a fanni da dama kamar gine ginan su , titikan su , ruwan su dama wasu abubuwan da dama

Wannan abubuwa ke sa al umma Africa son zuwa wannan kasa ta Dubai don zuwa su gane wa idon su inda wasu kuwa suna zuwa be don Neman abinci watoh kudi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button