ylliX - Online Advertising Network Duk an Kore su saboda Bidiyon tsaraicin su Amma Banda Maryam Booth ,ko kunsan dalilin - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

Duk an Kore su saboda Bidiyon tsaraicin su Amma Banda Maryam Booth ,ko kunsan dalilin

Jaruman kannywood mata Wanda aka kora sakamakon bidiyon tsaraici su da ya karade shafukan sada zumunta a lokacin da suke Bada gudun mawar a masana’antar ta kannywood

Jarumai mata na kannywood dai su wannan Abu yafi shafa inda Ake yawan ganin su cikin wani irin Hali duk dajirarin dasuke na cewa tarbiyya suke koyarwa a kannywood din

Jaruman dai wannan aka kora sakamakon bidiyon tsaraici su sun Hadar da tsohuwar jarumar ta kannywood safiyya Yusuf wadda akafi sani da safarau kwana casain

Safarau dai an Kore ta ne daga kannywood biyo bayan fefan bidiyon tsaraicin ta da ya karade shafukan sada zumunta a baya bayan Nan

Maryam hiyana na dai an koreta daga kannywood din dai Sakamako bidiyon tsaraicin ta da ya fita inda masana’antar ta kannywood ta sallami jarumar daga masana’antar

Sai dai Kuma Maryam booth itama a kwanakin baya an hango bidiyon tsaraicin ta yana yawo a kafafen sada zumunta Amma masana’antar ta kannywood Bata Kore ta ba Wanda Hakan ya jawo cece kuce Mai zafi da Kuma martani daga mutane da dama

Wasu dai na ganin cewa Maryam booth dai nada uwa a bakin mirhu Wanda Hakan ne yasa aka ki korar ta daga masana’antar ta kannywood

Mun gani akan rahama sadau fitacciyar jaruma kannywood inda aka sallameta daga kannywood sakamakon waka datayi da mawaki classic Amma Hakan yasa aka koreta daga kannywood

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button