Videos

Duk duniya Sheikh Dahiru Bauchi yafi kowa yawan ya’ya mahaddata Alqur’ani mai girma

Duk duniya Sheikh Dahiru Bauchi yafi kowa yawan ya’ya mahaddata Alqur’ani mai girma

Lallai wannan abin alfahari ne a wajen wannan malamin domin ace babu wani mutum me kudi kome mulki ko kuma malami wanda yake dayawan ya’ya wanda kuma suka haddace Alqur’ani mai girma sai wannan babban malamin na garin Bauchi

Malamin ya kasance jigo acikin wata babbar darikar a duniya wato darikar Sheikh Ahmad tujjni wanda yake a Masar marocco kuma malamin ya kasance surikin Babban jagoran darikar wato Sheikh Ibrahim inyass wanda yake auren yarsa

Wannan malamai dayawa mutane su san cewa waliyine tunda har cunkoso ake wajen ganin yayiwa mutane addu’a saboda tsabar baiwar da Allah ya bani

Duk kasar Nigeriya kowa yasan cewa Sheikh din yanada baiwar daba kowa Allah ya bashiba musamman akan Alqur’ani mai girma saboda duk wata makaranta inda ta haddace tashice

Wannan malamin akalla takai shekara kusan 95 wanda dawuta ka samu Malami mai shekarunsa kuma har yanzu yana karantarwa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button