LABARAI/NEWS

Duk Mai Son Aurena Tsakani Da Allah Ya Zo Kofa A Bude Take Cewar Maryam Bakasi

Duk Mai Son Aurena Tsakani Da Allah Ya Zo Kofa A Bude Take Cewar Maryam Bakasi

 

Maryam Aliyu Muhammad wadda aka fi sani da Maryam Bakassi ta ce ƙofa a buɗe take ga duk mai son aurenta tsakani da Allah

 

Bakassi ta kuma bayyana yadda take samun tsangwama daga wasu mutanen na cewa tana ƴar Kannywood amma take rufe jikinta ruf

 

Kafin ta soma Waƙa Bakassi ta kasance mai yin amshi ga manyan mawaƙa Daga cikin waƙoƙin da ta yi amshi suka yi fice akwai waƙar nan ta Kowa ya kauce kai ne kaɗai a hanyata da kuma Hasashena ya tabbata gamu a tare cikin soyayya

 

Zabiyar ta bayyana hakan ne a tattaunawarta da filin Fitattun Mawaƙa na Dala FM Kano

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button