LABARAI/NEWS

Duk ran da Matasan Inyamurai suka dauki “Makami” ina tabbatar muku NIGERIA za ta zama tarihi – Sarkin Kano na 14 a Daular Fulani Muhammad Sanusi na 2.

Duk ran da Matasan Inyamurai suka dauki “Makami” ina tabbatar muku NIGERIA za ta zama tarihi – Sarkin Kano na 14 a Daular Fulani Muhammad Sanusi na 2.

Ya ce gwamnatin shugaba Buhari ita ce ummul abaisin dalilin da ya janyo kafuwar Kungiyar IPOB saboda salon mulkin nuna wariya da shugaba Buhari ke yiwa Inyamurai.

” Ina tabbatar muku a yau Idan Matasan Inyamurai suka dauki bindiga suka fara yakar kasar nan Nigeria sai ta zama tarihi, saboda Inyamurai sunanan ko ina a kasar nan” Inji Muhammadu Sanusi na biyu.

Ya kuma ce a yanzu Matasan Inyamurai basa shaawar komai gameda Nigeria Kai ko da batun zaben shugaban Kasa ma BA sa sonshi kawai su kasar su ta Biyafra su Ke so.

Madogara: Daily Times Nigeria

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button