Videos

Duk wanda yasan yana bin marigayi kamal Aboki kudi yazo a bashi ,Allah ya jikan sa da Rahama

Duk wanda yake bin marigayi kamal Aboki kudi ya zo ya karba , wanna furuci ne da wasu daga cikin yan TikTok suke yi tun bayan rasuwar kamal Aboki

 

 

Mutane da dama a masu amfani da kafafen sada zumunta na kira ga duk wanda yasan yana bin marigayi kamal Aboki kudi da ya zo ya karba a gurin su

 

 

 

 

 

Kamal Aboki wanda ya rasu a satin da muke bankwana da shi sakamakon hatsarin mota da ya rutsa da shi a hanyar sa ta zuwa Kano daga Maiduguri

 

 

Mutuwar kamal Aboki dai ba karamin tayar da hankali al umma tayi ba duba da yadda ya kasance mutun na kowa da kuma faran fatan da mutane yayin mu’amala

 

 

Al ummmar da dama na cigaba da aike sakon ta’aziyya zuwa ga iyalai da yan uwa da kuma abokan sana’ar sa kan mutuwar ta sa

 

 

Allah ka jikan wannan bawa naka watoh kamal Aboki,ka gafarta ta masa idan tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da imani

 

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button