Nishadi

Duna Black yayi yayi wuff da wata baturiya ; duk wanda yace so ba sai da kudi ba karya yake

Kudi na taka muhimmiyar rawa a wajaje da dama musamman a fannin soyayya dama auratayya a kasar malam bahaushe

 

 

Wasu mutane na kallon cewa SOYAYYA babu ruwan ta da kuɗi sai dai kuma a yanzu sunyi kuskure biyo bayan yadda abubuwa suka chanza

 

 

 

Matan yanzu dai son fifita kudi akan duk wani abu a duniya wanda takai ta kawo zasu iya kashe wanda suke so saboda kudi

 

 

 

Idan zaku iya tunawa mun kawo muku wani fefan bidiyo wanda wata mata ta kashe mijinta saboda kwadayin dukiyar sa ,wannan abu dai ya faru ne a jihar Kano dake Nigeria

 

 

Wannan Yasa duk wani mai son yin aure musamman idan ya kasance don arewacin najeriya dole ya nemi kudi don biyan kudaden da matan zasu bukata

 

 

Wanna. Hoto da muka saka muku ,hoton wani dan kallo ne bakar fata inda ya auri baturiya ,kuma hakan na faruwa ne kaɗai idan ya kasance kana da kudi

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button