ylliX - Online Advertising Network Duniya Ina Zaki Damu : Wata matar Aure Ta Hada Baki Da Yan Ta'adda An Kashe Mijin Ta a Kano - AMINCI HAUSA TV
NEWS

Duniya Ina Zaki Damu : Wata matar Aure Ta Hada Baki Da Yan Ta’adda An Kashe Mijin Ta a Kano

Innalillahi duniya ina Zaki damu : wata matar aure ta hada Baki da wasu ta hallaka mijin ta har lahira a jihar Kano

A wata sanarwa da aka fitar was manema labarai ta hannuna Mai magana da yawun hukumar Yan sanda ta jihar Kano Musa majiya ya bayyana yadda matar ta hada Baki ta hallaka mijin na

Matan hausawa dai a baya bayan Nan dai sun zama lamba daya wajen kisan gilla ga majajen auren su

Wannan dabi’a ta kisan gilla ga majajen aure da mata suke Yi ya fara yawaita biyo bayan yadda suke ta hallaka mazajen basu jiba basu gani ba

Idan Baku manta ba dai a shekarar data gabata ne dai aka kama wata matar aure Mai suna Fatima sanda inda ta hallaka mijin ta ta hanyar Yi masa yankan rago

Wannan kisa da sanda tayi ya matukar tayar da hankalin Al umma sai dai Kuma daga baya munjiyo cewa wai an sake ta sakamakon cewa a loak in tana fama da tabin kwakwalwa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button