Videos

Fatee Slow Ta nemi tuba Bayan yiwa Teema makamashi wasu zantuka marassa dadi

Fatee Slow Ta nemi tuba Bayan yiwa Teema makamashi wasu zantuka marassa dadi

Hakika wannan tsohuwar tana cigaba da kara ballo ruwa wanda duk wata rigima da ake yi a kannywood koda ba’asa da itaba takan saka kanta saboda ta saba da rashin hankali da rashin son zaman lafiya wanda wasu kuma basa ganin lefinta tunda tana samun kudin cin abinci da wannan abun

Tun lokacin da wasu jarumai suka samu sabani acikin kannywood shikkenan wannan tsohuwar jarumar ta tsoma kanta kai kace harda ita aka fara wannan rigimar sai dai kuma daman mutane sunsan halin wannan jarumar babu wanda yabi ta kanta

Bayan ashirin fatee slow ya bayyana cewar duk wata magana data fada karkace sai gashi an jiyota tana bawa teema makamashi wanda wasu ke yin zargin kamar ma yayin bayar da wannan hakurin tayi wani abu wanda ba’a fada domin kamar sabawa Allah ne

Wannan tashin hankali ya fara dagawa mutane hankali saboda yadda akaga ta dauki wani salo na daban wanda kan iya kaiwa ga ansamu Matsala akan wasu abubuwa na tsakanin mutum da bawa wanda ake ganin hakan kan iya haifar da wani bacin rai na daban

Duk wanda yasan fatee slow yasanta da barota indai wajen shiga fadan da babu ruwan tane indai fada ne acikin jarumai tofa tana daga gaba gaba indai wajen kara hura hutane

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button