Videos

Fati Muhammad ta cire miliyoyin nairori tasayi sabuwar mota fil a acikin leda

Fati Muhammad ta cire miliyoyin nairori tasayi sabuwar mota fil a acikin leda

Tsohuwar jarumar kannywood wato fati Muhammad tayi wani abu wanda ya bawa mutane mamaki wanda kuma ake zargin cewa to wannan jarumar a ina ta samu wannan kudin domin kudin yayi yawa wanda kuma ake ganin wannan kudin sunyi yawa kuma ita ba wata sana’a take ba

Sai dai babban abinda mutane basu ganeba shine wannan jarumar gigagiyar yar siyasa ce kuma tana da kafa acikin yan siyasa kuma tana da matukar massoya wanda kuma ake ganin duk jaruman kannywood babu wata jaruma da takaita yawon masoya

Wannan motar da jarumar ta siya ta kara kan karo mata girma a wajen mutane da ma su kansu jaruman kannywood gaba daya saboda mota ce mai matukar tsada wanda ake ganin kudin ta yakai Naira miliyan talatin

Wasu naganin kamar wannan motar Ba itace ta siya da kuɗi ta ba dole wani babban dan siyasa ne ya siya mata domin yadda ake kallon wannan jarumar daman tayi kalar wannan motar saboda mace ce bafulatana mai matukar haiba da kuma kyau

Fati Muhammad itace wannan jarumar wacce na kowa ne ya santaba kuma tana daga cikin farko farkon jarumai wanda suka bayar da gunmawwa a kannywood wanda baza a taba mantawa dasuba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button