Videos

Fati washa ; Abu daya nake jira in cika wani Buri

Fati washa ; Abu daya nake jira in cika wani Buri

Jarumar a masana’antar kannywood mai suna Fati Abdullahi washa ta fadi wata magana wacce mutane ke ganin kamar tayiwa butulci yanzu duk irin wannan baiwar daukakar da Allah ya bata amma tace har akwai wani abu da bai bataba wanda ake ganin kamar bata da godiyar Allah

Sai kuma hakan bafa wani laifi bane tunda daman kowa yana da cikakken burinsa wanda yake fata Allah ya cika masa shi a duk irin sana’ar da yake wannan shine irin burin da jarumar take nufi

Tace a yanzu dai Allah ya bata komai abu daya kawai take jira Allah ya yarje mata shikkenn ko haka Allah ya dauki ranta daga cikin wannan duniyar domin wannan burin ya cika

Sai dai ana zargin wannan burin nata bazai wuce irin nasu rahama sadau ba wanda ta samu ta fice daga wannan kasar a ganta achan wata kasar tana sana’ar film wannan shine babban abinda mutane ke zargi

Muma dai muna da namu burin dama yan uwa musulmai kowa Allah ya dubeshi ya cika masa shi kafin yabar wannan duniyar Ameen

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button