LABARAI/NEWS
Faty Gombe matashiyar ‘Yar fim da ta fi kowacce ‘yar fim samun sarautu a Arewa

Faty Gombe matashiyar ‘Yar fim da ta fi kowacce ‘yar fim samun sarautu a Arewa
Matashiyar ‘yar fim ɗin mai suna Hajiya Faty Gombe, wadda tai fim ɗin Rumaisa da kuma fim ɗin Tsumagiya
Jarumai dai ‘yar asalin jihar Gombe ce wadda ke da Sarauta 7 inda wadda za a ƙara yi mata a jihar Bauchi 8 kenan
Ya zuwa yanzu ‘yar fim ɗin ita ce ke da Sarautar Sarauniyar Mawaƙan Arewa Zinariyar Mawaƙan Gombe Zinariyar Doma Sarauniyar Gabukka Al-kyabbar Pantami Gimbiyar Raɓar-bara Zabiyar Baburawa
Har wa yau yar fim ɗin ta ƙara samun wata Sarauta a jihar Bauchi inda za a yi mata naɗin Sarautar Tauraruwar Mawaƙan Arewa a ranar Asabar a cikin jihar Bauchi